- Advertisement -

Tirkashi Bayyanar Wani Bidiyon Sadiya Kabala Dauke Da Tsohon Ciki Kuma Bata Da Aure Ya Janyo Cece-Kuce

Posted by

yanzun nan muka samu ashafin Arewatimes.com sun ruwaito cewar

Akwankin Baya kimanin Kusan Shekaru biyu Kenan Zuwa biyu da rabi da fitacciyar Jaruma masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood Sadiya Kabala Tayi Aure.

Saidai Auren na Sadiya Kabala Bai Jima ba ya mutu, inda ayanzu haka Auren Mata Yayi Kusan Shekara 1 da rabi da Mutuwa.

- Advertisement -

https://youtu.be/RpRcOBswjkQ

Sai dai kwatsam an bidiyon Jarumar Dauke da tsohon Ciki wanda hakan ya Girgiza Jama’a matuku tunda sun San cewa bata da Aure.

Sanin cewa sadiyar bata da Aure ga kuma bidiyon ta da aka gani tareda tsohon Ciki yasa Jama’a Fara CeCe kuce Akan wannan bidiyo da Yayi. Kalli Bidiyon akasa

Kamar dai yadda kukaga bidiyon Sama, Bidiyon ya bawa Jama’a mamaki.

- Advertisement -

Saidai daga Baya Jama’a Sun gano cewa ba Cikin gaskiya bane, bidiyo ne tayi Domin challenge na Tiktok.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *