Hoton Hajiya Hauwa, matar tsohon gwamnan Jihar Taraba “Danbaba Suntai” da matashin mijinta mai suna Haliru Saad Malami, da tayi wuff da shi, Labarun hausa suka ruwaito.
[ads1]
An samu hotunan ne bayan wani mai hoto Nexus wanda ya wallafa a ranar Talata 12 ga watan Yuli.
Hauwa ta auri Malami wanda shi ne mai kamfanin ITBAN Global Resources LTd, shekarar a 2019, bayan shekaru biyu da mutuwar Suntai.
Hauwa ta kai shekaru 50 da doriya da haihuwa yayin da mijinta yake da shekaru 30 da doriya, kuma ‘yar uwa ce ga Turai ‘Yar Adua, matar tsohon shugaban kasa Umaru Musa ‘Yar Adua.
[ads1]
Ya mutu ranar 28 ga watan Yunin 2017 a Houston Texas Amurka bayan fama da ciwo akan hatsarin jirgin saman da yayi.

Ga hotunan Hajiya Hauwa da matashin mijinta Haliru Saad Malami a kasa domin ku kalla.