LABARAI

Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un” Allah Ya Yiwa Fitaccen Malamin Addinin Musulinci Rasuwa Malam Auwal Tahir Shanono

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un’ Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Mummunan Labari Allah ya Yiwa Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Kuma Dan Kasuwar Canji Wato Malam Auwal Tahir da Alhaji Aliyu Shanono rasuwa.

Allah ya yiwa Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Kuma Dan Kasuwar Canji Wato Malam Auwal Tahir da Alhaji Aliyu Shanono rasuwa.

- Advertisement -

Kafin Rasuwar Sa Dai Malam Auwal dalibin Sheikh Abubakar Gumi Ne, kuma Limamin Masallacin Abba 33.

kuma mataimakin shugaban kwamitin tafsiri ne na masallacin Sultan Bello Dake Jahar Kaduna.

- Advertisement -

Sannan Marigayi Alhaji Aliyu Shanono babban dan canji ne wanda yayi fice wajen daukar nauyin marayu da mararsa galihu a Jahar Kaduna.

Marigayin Ya Samu Kyakkyawar Shaida Daga Makota Abokan Kasuwanci Dama Al’ummar Gari Wadanda Suke Mu’amular Yau Da Kullum Dashi.

Muna fatan allah ya jikanshi da Rahama domin a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan al’kairi Akan wannan Rasuwar.

- Advertisement -

 

READ ALSO:  Innalillahi Yanzu-Yanzu: ‘Yan Bindiga Sun Tare Motar KTSTA, Sun Kashe Direban, Sun Tafi Da Fasinjojin

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please