Kallo Bidiyo Yadda Wani Mutun Ya Kusan Mutuwa Bayan ya Gama Lalata Dawata Matar Aure Wa’iyazu Billah

Posted by

Kallo Bidiyo Yadda Wani Mutun Ya Kusan Mutuwa Bayan ya Gama Lalata Dawata Matar Aure Wa’iyazu Billah

Wani Magidanci ya dauki hankula sosai bayan da bidiyonahi ya bayyana yana nishi da kyar bayan lalata da ya gama da matar wani.

Matar wadda ita qalau take tana magana tace tana da miji shima kuma ya gaya mata yana da mata.

Tace koda da zata fito daga gida ta gayawa danta cewa zata je siyo wani Abune. Ta dai ta yin maganganun da suke nuna ta yi nadamar biyo mutumin.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *