- Advertisement -

Kukalli Yadda Rayuwar Jaruma Bilkisu Shema Ke Kokarin Lalacewa Dalilin Daina Saka Ta A Film

Posted by


Kukalli Yadda Rayuwar Jaruma Bilkisu Shema Ke Kokarin Lalacewa Dalilin Daina Saka Ta A Film

Mun samu wani video bilkisu shema tare da wata baiwar Allah suna tikar rawa a cikin shiga wacce bata dace da ayi ma macce video ba.

- Advertisement -

A yau mun samu faifan bidiyo na Bilkisu Shema wacce daya ce daga cikin manyan jaruman Kannywood, a cikin faifan bidiyon suna rawa da wata mata da ba mu san ko wacece ba.

Kwatsam mutane suka daina ganinta a fim din babu wani dalili daga masana’antar kannywood wanda shine dalilin da ya sa suka daina yin fim da ita. Ko a bidiyon wakar sun daina saka Bilksu Shema a ciki.

Duk da cewa masoyanta sun koka amma ba su ji komai daga wajenta ba har suka gaji. Suna komawa inda suka ga hotunan Bilkisu Shema suna yin tsokaci akan cewa taje tayi aure shine rufin asirinta.

- Advertisement -

Bayan yan kwanaki, wannan bidiyon nata na rawa ya fito a shafukan sada zumunta. Shi ya sa wasu ke zaginta, wasu kuma suna tausaya mata domin a tunaninsu daina fim ne ya sa ta shiga wannan mugunyar dabi’ar.

Jama’a sun shaida cewa ba shi ne karon farko da kannywood ke lalata rayuka ba ta hanyar hana yan wasan fim yin fim. Sun ba da misali da Safara’u wadda ita ma rayuwarta ta lalace saboda an daina yin fim da ita.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *