KANNYWOODLABARAILIFESTYLE

Lilin Baba and Yayan Ummi Rahab, Bayan Auren sa da Ummi Rahab

Lili din ya raba gari da dan uwan Ummi Rahab wanda ta sanadiyar sa ne ya auri Ummi din, Bayan Auren fitaccen mawakin Kannywood Lilin Baba da Ummi Rahab.

Adam Zango da Ummi din ya fito yayi wani bayani akan cewa “yar uwarsa ce,” haka kuma lokacin rigimar Yasir ga duk mai bibiyar Ummi Rahab kafin Auren ta zai sansu tare.

Bayan Auren ne idan ya bukaci yayi waya da “yar uwar tasa baya samun damar hakan,domin ko ya kira ba’a dagawa,wanda hakan yayi matukar bashi mamaki,” yasir din ya bayyanawa tashar Tsakar Gida dake YouTube ce

Haka kuma a shafin Ummi din da yake a hannun shi a want ton lokacin, Sannan Yasir din ya bayyana Lilin Baba yayi unfollowing din sa a shafin Instagram.

Mungode, zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su!

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please