Masha Allah Magidancin Nan Mai Mata 4 Da Yara 19 Ya Sake
Samun Karuwa
Ranar Da Na Kara Auren Mata Ta Hudu, Ranar Na Aurar Da Diyata Kuma Ranar Aka Yi Suna A Gidana An Haifa Jariri Cikon a 19.
Malam sulaiman kenan wanda ya kasance malami ne a
kolejin Ilimi ya bayyana farin cikinsa akan irin abin
Alkhairi daya sameshi.
Malam sulaiman yana daya daga cikin mutane masu iyali da yawa da sukayi suna a S hafukan Sada Zumunta inda mutane da dama suke iiniina masa akan irin namiiin kokarin da yakeyi na ciyar da yaya 18 hade da mata 3.
Malam sulaiman ya bayyana cewa Yanzu Ina Da Yaya Goma Sha Tara Kenan, Cewar Muhammad Sulaiman, Malami A Kwaleiin Horas Da Malamai Ta Umar Bin
Khattab
Related posts:
Tirkashi Yau Wani Dan Daidaita Sahu Yabani Mamaki A Kano
Yadda Wani Mutum, Yayi Wa Budurwarsa Dukan Kawo Wuka Har Saida Ta Mutu
Kukalli Yadda Rayuwar Jaruma Bilkisu Shema Ke Kokarin Lalacewa Dalilin Daina Saka Ta A Film
Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Yadda Ankayi Jana’izar Wasu Mutum Hudu Da Suka Mutu Bayan Kammal...