DUNIYARMU AYAU

Masha Allah Magidancin Nan Mai Mata 4 Da Yara 19 Ya Sake Samun Karuwa

Masha Allah Magidancin Nan Mai Mata 4 Da Yara 19 Ya Sake
Samun Karuwa

Ranar Da Na Kara Auren Mata Ta Hudu, Ranar Na Aurar Da Diyata Kuma Ranar Aka Yi Suna A Gidana An Haifa Jariri Cikon a 19.

Malam sulaiman kenan wanda ya kasance malami ne a
kolejin Ilimi ya bayyana farin cikinsa akan irin abin
Alkhairi daya sameshi.

Malam sulaiman yana daya daga cikin mutane masu iyali da yawa da sukayi suna a S hafukan Sada Zumunta inda mutane da dama suke iiniina masa akan irin namiiin kokarin da yakeyi na ciyar da yaya 18 hade da mata 3.

Malam sulaiman ya bayyana cewa Yanzu Ina Da Yaya Goma Sha Tara Kenan, Cewar Muhammad Sulaiman, Malami A Kwaleiin Horas Da Malamai Ta Umar Bin
Khattab

READ ALSO:  Tsotsar Nonon Mace A Likitance Ga Amma Fanin Sa A Jikin Namiji” Kalli Bidiyon

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please