Sabon Rikici Ya Kunno A Jamiyyar APC Akan Cire Sunan Rarara Daga Kwamitin Zaben Tinubu

Posted by

Sabon Rikici Ya Kunno A Jamiyyar APC Akan Cire Sunan Rarara Daga Kwamitin Zaben Tinubu

Wani Jagora Kuma Jigo a Jamiyar APC a Kano,Yace Sai An Cire Sunan “Rarara” Daga Cikin Kwamitin Yakin Neman Zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu,

a Cewar Jagoran Rarara Bai Isa Ya Wakilci Jahar Kano ba, a Cikin Kwamitin. Sai Dai Bola Tinubu Yace Baza’a Cire “Rarara”

a Cikin Kwamitin ba, Domin ba Jahar Kano, Yake Wakilta ba, Bola Tinubu Yacigaba Da Cewa Shi “Rarara” Duk Arewacin Nijeriya,

Yake Wakilta ba Kano, ba. Daga Rabi’u Garba Gaya Media Aide To Rarara. Vanguard HaVanguard HausaVanguard Hausa

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *