LABARAI

Musulmi bane wa’azi mai rtsa zuciya daga wajen wanda

Musulmi bane wa’azi mai rtsa zuciya daga wajen wanda

repost from 10/10/2021

Qussa Bin Sidah, aya ne cikin mawa’an Larabawa amma bai samu ya riski Musulunci ba, domin ya rasu kafin an aiko Manzon Allah SAW da kusan shekaru 10. Khudbobinsa suna rtsa zuata, ya kasance mai gudun Duniya.

Manzon Allah SAW kansa sai da ta rtsa masa zuciya Nassin want ton khudbar da zamu. (Aya daga cikin manyan manyan kasuwannin Makkah wa’anda ake zuwa cinta daga garuruwa) Ya yita ne a kasuwar Ukkz

Shi want ton bawan Allahn sai da ya yi ina ma Allah ya annabi a wencen lokaci, sabida m sh’ar da ake aikatawa

Nassin Khubbar

ايها الناس اسمعوا وعوا

Ku saurara kuma ku fahimci (abinda zan faa) Ya ku mutane, ku

من عاش مات ومن مات فات

Duk kuma wanda ya mutu to haia a rufe shafinsa, duk wanda ya rayu to tabbas matacce ne

وكل ما هو آت آت

Kamar ya zo ne, duk abinda aka sa masa rana!

ان في السماء لخبرا وان في الأرض لعبرا

A doron asa kuma akwai izina, hai a cikin sama akwai labari!

آيات محكمات ومطر ونبات ونجوم تزهر وبحار تزخر وليل داج وسماء ذات أبراج

Da dare mai tsanani duhu, da sama ma’abociyar taurari, yoyi ne hukuntattu, da ruwan sama da ‘a’an itatuwa, taurari da suke fitowa, da kogi mai cikowa da ambaliya,

ما لي أري الناس يذهبون ولا يرجعون؟!

Yasa nake ganin suna tafiya ne basa dawowa me!

أرضوا فأقامو أم تركوا فناموا

ko kuma da aka kaisu ne suka kwanta sukayi bacci? Shin sun yarda da inda suka je ne sai aka zaunar da su?

يا معشر إياد، أين ثمود وعاد؟

Wai ina Samudwa ne da dawa, Ya ku ‘yan Qabilar Iyad?

وأين الآباء والأجداد

Iyaye da kakanni ina?

وأين الفراعنة الشداد

Akina yi masu tsanani ina fir’aunonin da?

A fara kawo baituka daga nan sai:

في الذاهبين الأولين من القرون لنا بصائر

Cikin Waanda Suka Tafi Na Arnukan Muna Da Izinar (Da Zamu Auka)

ورأيت قومي نحوها تمضي الأصاغر والأكابر

Babu yaro babu babba, na ga mutane na (tana yin gaba da su)!

لا يرجع الماضي الي ولا من الباقي غابر

Haka wanda ya fury shima ba dawwama zai yi ba, wanda duk ya tafi bai dawowa.

أيقنت أني لا محالة حيث صار القوم صائر

Babu Nima na tabbatar makawa zan tafi inda suka tafi.

Ayyukanmu da tuba daga kusakurenmu kasa mu wanye da Duniyar nan lafiya Allah ka bamu ka shirye mu ka bamu ikon gyara.

Murtala Aminu Shuaibu

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please