- Advertisement -
Saurari Zazzafan Martanin Ado Gwanja Ga lauyanda yamakashi kotu akan yayi Wakar Chass

Saurari Zazzafan Martanin Ado Gwanja Ga lauyanda yamakashi kotu akan yayi Wakar Chass

Posted by

Saurari Zazzafan Martanin Ado Gwanja Ga lauyanda yamakashi kotu akan yayi Wakar Chass

- Advertisement -

Saurari Zazzafan Martanin Ado Gwanja Ga lauyanda yamakashi kotu akan yayi Wakar Chass

Yanzun nan Muka samu Bidiyon Hirarda Wani Dan Jaridan jihar kano dayake ayki a  premier Radio Da ado gwanja da shi kanshi lauyanda ya maka ado gwanja kotu

akan wakar chass asosa inda shi lauyan yace Ya kai qarar ne ga Mai girma gwamnan jihar kano wato Dr umar abdullahi Ganduje ta hanyar offisgin sakataren gwamnati

- Advertisement -

saikuma ta dayan gefen mawaki. Wato ado Gwanja Yace shi bashine Mai Haqqin Sakin wakarba domin kuwa shi Ya riga da ya siyarda wakar ga wani wanda yafishi sonta

Yaqara dacewa kuma wanda ya siya wakar ba ma asalin dan jihar kano bane kuma bamazaunin jihar kano din bane dan haka kuwa bayada hurumi. Hanashi sakin wakarshi

aduk inda yakeso sannan yaqara dacewa wakarshi batada hadi da lalata tarbiyar yara domin kuwa tarbiya daga gida ake samunta inhar tarbiya ta lalace haqqin mahaifan yara ne

Yaqarq dacewa shi wakarshi bata masana’antr shirya finafinai din Kannywood bace Domin Kannywood tanada nata mawaka shi ba wanda ya taimakeshi allah ne ya taimakeshi bazaiyiwa bayan hahi hustled ba ya sha wahala yyi waqaba ace bazai saki baa

- Advertisement -

ga dai cikakkiyar firar nan kasa saiku saurara kujiye kunnuwanku mungode da ziyartar wannan shafi namu dakunkayi mungode


Sannan Gamasu Buqatar Downloading Ko Sauraren Waqar Ga Link nan akasa

DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *