KANNYWOOD
Abale Daddy hikima ya karye a hannu wajen…
Daddy Hikima (Abale) Ya Karye A Hannu, Mai Bada Umarni A Masana’antar KannyWood Abdul Amart Mai Kwashewa, Ya Gina Sabon Masallaci Jumma’aJumma’a. Jarumi Abale Ya Karye A Hannunsa Inda Tsautsayi Ta Fadama Jarumin.
Sannan Mai Kwashewa Ya Gina Sabon Babban Masallacin Jumma’a. Ga Labaran A Wannan Bidiyon.
Duka wadannan labaran zaku saurara acikin wannan videon dayake akasa gashinann sai ku kallah mungode