LABARAI

Shekara Ashirin Kenan Ba Na Shan Ruwa Kuma Ina Yin Rayuwata Cikin Kwanciyar Hankali, Cewar Rastafari (Rastaman)

Wani mutum mai suna karton Rastafari wanda akewa lakabi da Rastaman dan kasar Burindi, ya bayyana cewar shekarunsa 20 ba tare da ya sha ruwa ba.

Rastaman ya bayyana haka ne yayin da yake tattaunawa da yan uwansa.

“Na daina shan ruwa ne tun shekaru 20 kuma ina gabatar da rayuwata a cikin kwanciyar hankani kamar sauran mutane.” Inji shi

Sai dai Rastaman bai bayyanawa ya uwan nasa dalilinsa na yin hakan ba, ya dai shaida musa cewar ya daina shan ruwan ne ba tare da wani dalili ba.

Hakan ya al’umma cikin mamaki da cece-kuce ganin yadda ruwa yake da matukar amfani ga rayuwa, domin da shi kowane mai rai ke rayuwa, amma shi Rastaman ya bayyana cewar yana gabatar da rayuwansa ne ba tare da ya sha ruwa ba.

READ ALSO:  Bidiyon Wasu surukai suka jefo matar ɗansu daga bene mai hawa 4 ta mutu nan take

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please