LABARAI
Kalli Bidiyo Yanda ‘Yan Bindiga Kedukan Fasinjojin Jirgin Kasa Dasuka Sace Hanyar Abuja

Kalli Bidiyo Yanda ‘Yan Bindiga Kedukan Fasinjojin Jirgin Kasa Dasuka Sace Hanyar Abuja
Kukalli bidiyon Yanda ‘yan ta’addan yan bindiga suka ke dukan fasijojin jirgin kasa dasuka sace a hanyarsu tazuwa abuja watannin baya dasuka wuce
Innalillahi Wainnailaihi Raji’un ya Allah ya baku mafita
- Advertisement -
wannan abin takaici ne a kallo, wannan shi ne abin da fasinjojin jirgin da aka yi garkuwa da su ke ciki. Don Allah gwamnati ta tausaya wa wadannan mutane, ta mayar da su ga masoyansu
Ku kalli video yanda yan ta’addan ke Dukan fasinjan jirgin kasan da suka kama da ita ce
- Advertisement -
Video Player
- Advertisement -
One Comment