IDANE HAR NAT MU Iya Kwanciyar Kabari ba Banga Maryam Yahaya Bazan
To tabbas bazai iya Kwanciyar Kabari ba, wani matashi wanda ya riga ya tsunduma cikin soyayyar Jarumar Kannywood Maryam Yahaya ya bayyana kudirinsa na cewa idan har ya mutu baiga jarumar ba.
Har kano yaje amma dai bai samu Ganin ta ba, Dama dai matashin ya dade yana neman inda zai hadu da jarumar amma hakan bata samu ba.
Shi has Jarumar zataji ta taimaka masa yasa ya fito ya bayyana kudirinsa.
https://youtu.be/vaaAU-ss6ms