Safiya Yusuf akafi sani da Safara’u a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta kasance da su Mr. 442 da Ola of Kano wanda suke tsare a gidan yari yanzu haka a kasar Niger.
An sami rashin fahimta a tsakanin su kafin faruwar want ton lamarin a zargi Safara’u din da nuna halin ko in kula akan kama mai gidan nata,sai dai kuma wata majiya ta tabbatar mana da cewa.
Wanda yayi matukar tada hazo a shafin sada zumuntar Tiktok. Kwatsam sai a jiya Jarumar ta saki wani fefen bidiyo.
Mungode, kuci gaba da kasancewa damun samun labarai da dumidumin su! Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa!
Related posts:
Yadda Allah Ya Tona Asirin Wani Boka Me Lalata Da Matan Aure Dumu Dumu
(Bidiyo)Karfin hali sata a gidan yan’ bindiga: Masu garkuwa sun kama barawo dake yi masu sace-sace a...
Sabbin Zafafan Kalaman Soyayya masu Dadi
Soyyayya Gamon Jini Ku Kalli Yadda Wata Tsohuwa Mai Shekaru 79 tayi wuff da Saurayi Dan Shekara 24 ...