Soyyayya Gamon Jini Ku Kalli Yadda Wata Tsohuwa Mai Shekaru 79 tayi wuff da Saurayi Dan Shekara 24 a Duniya

Posted by

Munsamu Shafin ArewaNewseye Ya ruwaito Wàtà mata mai shekaru 79 ýář Ƙasar Síerra Leóne da take da zama a Ƙasar Amúrka, ta dawó gída ta aurí waní matashín yaró maí shekarú 24.

Kamar yadda muka samu wannan rahoto daga shafin fitaccen marubuci kuma mawallafi a shafukan sada zumunta Datti Assalafy.

Inda ya yaka da cewa, An ɗaura auren a garín Adonkía dake Ƙ@sar Sierra Leone, ídan sún gama cín angoncí zata wúce dashí Ƙasar Amúrka

Sai dai bayan wallafa wannan labari ne, Mutane saukai ta baiyana ra’ayin su akai.

Yayin da wasu ke tayi musu addu’a da fatan Alkhairi Kan wannan aure da Allah Ya Hadasu.

A Gefe Guda kuma wasu cewa sukeyi kwadayi da son abin duniya ne yakai matashin ga wannan tsohuwa.

Amma anan mukeso daku baiyana mana naki ra’ayin, shin zaku iya auren mace yar shekaru 79 A Duniya

Allah Ya basu zaman lafiya, lokacin haíhu kuma ya wuce mata.

Dattyassalafy

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *