KALAMAN SOYAYYAKANNYWOODLABARAI

Allah Sarki Adaman Kamaye to “Taja Kunnen sa daya Tsaida Gaskiya” Danta Na Cikinta Murnar Samun Aikin Costum

Adaman Kamaye remarked, “Ta kuma ja masa Kunne daya Tsaida Gaskiya akan aikinsa,” in reference to the phrase “Danta Na Cikinta Murnar Samun Aikin Costum.”

Masana’antar Kannywood Zahrau Sale phantami wacce akafi sani da Adaman Kamaye tayi Addu’a da kuma Nuna farin ciki ga danta daya Samun Aikin Costum. Fitacciyar Jaruma a.

Inda takeyi masa Addua da kuma Ja masa kunne kan ya tsaida gaskiya akan aikinsa banda cin hanci ko kuma wanin hakan daya sabawa dokar kasa da aikin nasa. Jarumar dai ita ta wallafa faifan bidiyon dan

Bayyanar Kasancewar bata taba wallafa hotonsa ba want ton bidiyon ya bawa Masoyan ta Mamaki domin ba kowa ne yasan cewa tanada danda Yayansu, Matansu, harma da iyaye, kamar yadda Sauran Jarumai Suke nuna hotunan.

Datayi masa nan kamar haka, Gadai Cikakken vedion Addu’ar.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please