Tirkashi Episode din Shirin Labarina Na Jiya Nason Janyo Cece Kuce a Kafafen Sada Zumunta
Wash Marubutan Shafunan Facebook Sunzo Da Wani Zance Inda Uskecewa
Ga Dukkan Alamu Dubara Tafara Bacewa Daraktan Shirin Fim Din Labarina, Waton Malam Aminu Saira
Cikin shirin Labarina na yau Juma’a, an nuno ƙawar Sumayya, Rukayya wacce tayi mata rakiya don yi mata aiki a Melbourne dake ƙasar Australia, cikin turawa a ƙasar abin mamaki kuma sai ga ruwan roba na “Aquafina” samfurin Nijeriya a ƙasar Australia; Sannu da aiki Aminu saira
Sannan kuma doka Ce Ba’ashiga Da Waya Cikin Gidan Yari amma cikin shirin da ya gabata daren yau an nuna cewa an sacewa Shugaban dake kula da gidan yari wayar hannu kirar Android
Amma nikuma a iya sanina a zahirin gaskiya ba’ashiga da waya cikin gidan yari wannan doka ce babba, komi matsayin da mukamin ka, hasali Ma’aikatan gidan yari masu kula da masu laifi idan kazo aiki kafin kashiga daga ciki kullun sai an caje jikin ka.
Daga| It’z Kamalancy