LABARAI

Hankalin: “Murja Ibrahim da sauran su duk sun magantu, Murja Tiktok ya tashi bayan a kama Mubarak”

The Fitaccen mai wasan barkwancin nan a sahar Tiktok Mubarak UniquePikin ya shiga komar Gwamnati,domin yanzu haka yana gidan dan kande a tsare bayan zagin tsamar nama da yayiwa Gwamnan jihar na Kano tare da iy

Ga duk mai bibiyar dandalin yasan Shirin sa da yake yi tare da Kaninsa wanda yake kira da Na’ibi.

“Yan Tiktok Ya Tashi Bayan Kama Mubarak,” Hankalin
“Yan uwa da Abokan Arziki ne suka dinga taya jaje tare da mika kokon bara zuwa Gwamnan na jihar ta Kano domin yayi masa afuwa sannan a sako musu dan uwa,” Bayan Mubarak din yana tsare a wa

Cikin wadanda suka mika kokon barar sun hada da manyan Baddo (Ali Nuraddeen), Murja Ibrahim Kunya, MJ Talent, and Abba C Sale dai sauran su.

Anan kasa bidiyon cikakken ba tare da bata lokaci ba zaku.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please