Tirkashi Nafisa Abdullahi Bazataji Dadin Abunda Daso Tayiba Bayan An Maye Gurbinta da Fati Washa
Acikin Labaran Mu na Kannywood Da Dumi Dumin su: Tsohuwar Fitacciyar Jarumar Kannywood Hajiya Saratu Gidado wacca aka fi sani Da Daso Ita Ma Ta Nuna Goyon Bayan ta.
a Kan Maye Gurbin Jaruma Nafisa Abdullahi da Fitacciyar Jaruma Fati Washa A Matsayin Sumayya A Cikin Shirin Labarina.
[ads1]
Maganar Gaskiya Muna Ganin Kamar Daga Karshe Jaruma Fati Washa Ce Zata Maye Gurbin Jaruma Nafisa Abdullahi Wacca aka Fi sani Da sumayya A Cikin Shirin Labarina.
Domin Samun Karin Bayani a kan Wannan Labarin mun kawo muku Bidiyon da yake dauke da Dukkan Bayanai A Kan wannan Al Amarin.
Related posts:
Nayi Shekara 60 ina harkar Film din Hausa Inji Ladin Cima Tambaya
Bazan Iya Daina Harkar Fim ba Dukda Cewar Nayi Aure Yanzu Cewar Rahama Mk Dalilin…
Zuwa Yanzu Yakamata ace Jaruman Kannywood Sun natsu dayin Wani Abun, Duba da irin Yadda Yayayensu S...
Ni Ba Jahila bace na Hardace Al-qur’ani Maigirman tun daga Fatiha har Nasi, babu inda za’a ja mani b...
Mansur salihu