KANNYWOOD

Bazan Iya Daina Harkar Fim ba Dukda Cewar Nayi Aure Yanzu Cewar Rahama Mk Dalilin…

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta .

Yadda Aka bayyana wasu kalamai da daya daha cikin manyan jaruman kannywood Mata tayi.

Fitacciyar Jaruma tacikin masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood wato Jaruma Rahama Mk, wacce akafi sani da matar bawa mai kada acikin Shirin Kwana casa’in na Arewa24, ta fito Tayi magana Akan cigaba da fito warta acikin finafinai.

Bazan Iya Daina Harkar Fim ba Dukda Cewar Nayi Aure Yanzu Cewar Rahama Mk

Jarumar dai ta bayyana cewa Duda cewa ayanzu haka tayi aure, bazata daina harkar finafinan Hausa ba Domin kuwa sana’arta ce film.

Acikin shekarar data gabata wato shekarar 2021 ne fitacciyar Jarumar ta yi aure inda ta auri Wani bawan Allah.

Bazan Iya Daina Harkar Fim ba Dukda Cewar Nayi Aure Yanzu Cewar Rahama Mk

Da aka tambayi Jarumar ko zata daina film ne Yanzu da tayi aure, ta bayyana cewa eh to zata iya dai nawa amma zata cigaba dayin film din kwana casa’in, kuma harkar film sana’arta ce.

READ ALSO:  cikin wata iriyar shiga taja hankalin mutane Jaruma Rahama Sadau

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please