Tirkashi Nafisa Abdullahi Bazataji Dadin Abunda Daso Tayiba Bayan An Maye Gurbinta da Fati Washa
Acikin Labaran Mu na Kannywood Da Dumi Dumin su: Tsohuwar Fitacciyar Jarumar Kannywood Hajiya Saratu Gidado wacca aka fi sani Da Daso Ita Ma Ta Nuna Goyon Bayan ta.
a Kan Maye Gurbin Jaruma Nafisa Abdullahi da Fitacciyar Jaruma Fati Washa A Matsayin Sumayya A Cikin Shirin Labarina.
[ads1]
Maganar Gaskiya Muna Ganin Kamar Daga Karshe Jaruma Fati Washa Ce Zata Maye Gurbin Jaruma Nafisa Abdullahi Wacca aka Fi sani Da sumayya A Cikin Shirin Labarina.
Domin Samun Karin Bayani a kan Wannan Labarin mun kawo muku Bidiyon da yake dauke da Dukkan Bayanai A Kan wannan Al Amarin.
Mansur salihu