Naziru sarkin waka ya saki zazzafar waka tacin mutunci ga Bula tunubu
Wakar ta kasance tacin mutuncice ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Apc wato Bula Ahmad tunubi
Bula tunubu dai ya kasance dan kabilar Yoruba da take kudancin kasar nan kuma tsohon gobnan Lagos ne kuma jigo a jam’iya mai mulki ta Apc wanda kuma zaiyi musu takara a zabe mai zuwa na shekarar 2023
DUBA WANNAN: Zazzafar Addu’ar Sheikh jafar ta jefa Atiku cikin bala’i yanason Mulki yakasa samu shi innalillahi
Kalli Videon Wakar Anan Kasa
https://youtu.be/7X-PYgwigfs
Wakar taja hankalin jama’a musamman wa’yanda suke arewacin najeriya kai harma wayan keson ganin karshen mulkin jam’iyya mai ci ta Apc yazo karshe
Inbaku mantaba Naziru s Ahmad wato sarkin waka ya kasakce manya acikin mawakan wannan kasar na wakoki daban daban harda ma wakar siyasa wanda a baya bayan nan ya yiwa ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyya me adawa wato jam iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar na jihar Adamawa waka
Sarki dai a baya ya kasance mawaki ga shugaban kasa Buhari da kuma gobnonun Apc gabanin zaben 2019 inda daga bisani ta chanja zani inda ya koma yi PDP waka wanda a yanzu ma yazo da salo me ban mamaki da yake wa dan takara jam iyyar PDP Atiku Abubakar wakar dan fuskantar zaben 2023
Mudai Addu’a ce tamu Allah ya gyara mana kasarmu Nigeria .
CHECK OTHER RELATED POSTS
- CHECK THIS : Zazzafar Wasiyar Sheikh Jafar Mahmud Adam Akan Illar Bola Tinubu Ga Nigeria
- CHECK THIS: Dantakarar Shugaban Kasa A Jam’iyar PDP Atiku Ya Mayar Da Martani Kan Daukar Shettima A Matsayin Mataimakin Tinubu
Wannan yaudara ce!
Ku mana ga videon wakar dan mu saurara amman ku saka mana wani rahoto na daban. Wannan ba tsari bane na daidai..
Wannan yaudara ce!
Ku ce mana ga videon wakar dan mu saurara amman ku saka mana wani rahoto na daban. Wannan ba tsari bane na daidai..