LABARAI

Yadda wani dan kasar china ya kashe wata Tsohuwar budurwarshi Mai Suna Ummi a kano

Yadda wani dan kasar china ya kashe wata budurwa a kano

Rahotanni sun tabbatar muna da Wani lasar sin Mr Ghang ya kahe wata budurwa mai suna Umma kulthtum Buhari (Ummita).

Mahaifiya budurwar da aka kashe ummita ta bayya cewa shidai dan China din tsohon saurayin ‘yar tata ne sai dai sun rabu tun bayan da tayi aure.

Amman dan kasar sin din yavi gaba da takura mata har bayan auren nata wanda dinga zuwa gidansu akai akai

Mahaifiyar marigayiyar ta bayyan cewa dan kasar sin din yazo gidan su budurwar dake unguwar Janbulo dake kwayar burnin kano ne da misalin karfe tara na dare ana ruwa inda yayi buga kofa wanda yasa mahaifiyar taje ta bude kofar gidan budewar keda wuya ya bangajeta ya shige cikin gidan inda ya zarce kai tsaye dakin marigayiar ya kulle kofa ya dinga caka mata wuka sai da ya kaita har lahira.

Allah ya jikanta da rahma

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please