Wannan Bidiyon Rawar Fatima’s Ali Nuhu Yabarmata Baya Da Qura
Assalamualaikum wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto.
Fatima yar gidan sarki ali nuhu ta saki wani sabon video inda take rawa a cikin dakin ta.
Wanda wannan shine karon farko da aka fara ganin yadda yar sarkin kannywood ali nuhu take yin rawa.
Amma wasu sunyi mamaki cewar meyasa ali nubu baiyi wa yar sa fatima fada ba akan abinda tayi
Inda a hannu guda ka wasu suke ganin cewa ba yadda za,ayi ya iya hanata tayi rawa domin shima yana yin rawa
Related posts:
Dalilin Kunga Wannan? to Gwanja Da Matar Da Maimuna Shine Yayi Sanadiyar Kashe Auran Ado
Lambar Yabo Kalli Yadda Aka Karrama Wasu Manyan Jaruman
Babu abin da ke konamata rai kaman Samarin da suke cewa Suna son soyayya da ita cewar Hadizan Saima.
Kalli Bidiyon Rawar Rahama Sadau Ta Wakar Chass Din Ado Gwanja
One comment