Wannan Shine Bidiyon Rawar Iskancin Da Safara’u Da 442 Sukayi A Nijar Awajen Wasan Sallah

Posted by

Bidiyon Rawar Iskancin Da Safara’u Da 442 Sukayi A Nijar Awajen Wasan Sallah

Acikin yawon shagalin wasan Sallah da Safara’u tacikin Kwana casa’in da kuma 442 sukayi ne sukayi wata Rawar Iskanci da kwata kwata bata Kamata ba.

Duk wani masoyin kallon finafinan Hausa, yasan wacece Safara’u musammanma makallata tashar Arewa24 da kuma shiriinnan mai dogon zango mai suna Kwana casa’in.

Haka kuma 442 mawakine Mai yin wakar batsa musammanma indan har Bidiyon Wata Bahaushiya na batsa ya bazu ko’ina.

CHECK THIS: Andaki Safarau Da Mr 442 Sunsha Daqyar A Wajen Wasan Da Sukayi

kamar yadda Wani bidiyon ke yawo Bayan na Rawar iskancin da sukayi, qnga wasu fusatattun matasane da aka samu sukayi musu wannan mugun duka na fitar hayyaci. Ga bidiyon Dukan akasa ⬇️

Dan gane da Bidiyon Rawar iskancin kuwa anga diyon Safara’u ne agaban daruruwan Jama’a tana karkadawa 442 mazaunanta, ga bidiyon akasa

3 comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *