Mata Sun Fusata Akan Wa’azin Malama Juwairiyya Datace Idan Mijinki Yamareki Rungumeshu Zakiyi Kicemasa I Love You

Posted by

Mata Sun Fusata Akan Wa’azin Malama Juwairiyya Datace Idan Mijinki Yamareki Rungumeshu Zakiyi Kicemasa I Love You

hakika wasu mata sunji ba dadin wa’azin da malama juwairiyya tayi inda tace  idan har mijin ki yamareki kamata yayi ki rungumesa kice masa i love you

Kamar yanda Zaku gani a wani video da tashar YouTube din Tsakar Gida Ta Walla fa  akan YouTube

haka zalika shafin Yanargizo Na Arewatimes ma Ya wallafa Kamar haka inda suna suka ce “Idan Mijinki Ya Mareki Rungumeshi Kice Masa I Love You Mata Sun Fusata Bayan Wa’azin Malama Juwairiyya” Suka Qara Da rubutun kamar Haka

”Ana sabanin ra’ayi kan malamar da tace in mijinki Ya mareki ki sumbace kece I love you habibi

Wannan bidiyon na malama ya jawo cece kuke wanda malamar tayi hakan domin kwantar da hankalin mijinki wanda kowa yasa yanzu mutuwar auren matar bahaushe ba komai bane.

Wanda anka samu wasu sun goyi bayan hakan wasu kuma basu goyi bayan hakan ba.

Aure wata bauta ce ta ubangiji kuma sunna ce mai karfi ta Manzon Allah (SAW). Don haka wajibin kowacce mace ce da ta tsinci kanta cikin rayuwar aure ta yi riko kwarai da igiyar aurenta tare da yi wa mijinta biyayya kamar yadda shari’a ta gindaya.”

Ga  bidiyon Anan Kasa Saiku Kallah Ku Ganewa Idanuwanku

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *