Yadda Asirin wasu pastors Yatonu bayan Sun Kashe Wata Budurwa a chochi insu
Asirin wasu pastors wato limaman coci yatonu bayan sun kashe wata Budurwa a cikin coci dinsu a garin abuja
Pastors din yaron tareda mahaifin nashi sune limaman coci din Munsamu Labarin cewa ita budurwar da suka kashe budurwa danshi ce suka kashe
Sunyi gunduwa gunduwa da namanta suka hada tareda naman dabbi suka saka a leda e suka jefar a cikin ruwa qasan wani gada
Ga cikakken labarin akasa zamu ajiye maku a Bidiyon sai ku kallah
Sannan muna roqon allah ya shiga tsakanin mu da mugayen cikinmu dama na waje garemu amin
Related posts:
Tirkashi Za'a rufe Manhajar tiktok Hankalin Murja da sauran yan TikTok ya tashi/Za'a kama ummi Shki...
Wata kyakkyawar budurwa mai suna Ummi ta gamu da ajalinta a yayin harin da yan fashi da makami suka ...
Ash-sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi yayi zazzafan raddi bisa kama dan jarida dake jagorantar ...
Yanzu-Yanzu: Sojojin Nageriya sunyi nasarar hallaka wani gawurcaccan dan bindiga