LABARAI
Yadda Asirin wasu pastors Yatonu bayan Sun Kashe Wata Budurwa a chochi insu
Yadda Asirin wasu pastors Yatonu bayan Sun Kashe Wata Budurwa a chochi insu
Asirin wasu pastors wato limaman coci yatonu bayan sun kashe wata Budurwa a cikin coci dinsu a garin abuja
Pastors din yaron tareda mahaifin nashi sune limaman coci din Munsamu Labarin cewa ita budurwar da suka kashe budurwa danshi ce suka kashe
- Advertisement -
Sunyi gunduwa gunduwa da namanta suka hada tareda naman dabbi suka saka a leda e suka jefar a cikin ruwa qasan wani gada
Ga cikakken labarin akasa zamu ajiye maku a Bidiyon sai ku kallah
- Advertisement -
Sannan muna roqon allah ya shiga tsakanin mu da mugayen cikinmu dama na waje garemu amin