KANNYWOOD

Shin Andainayin Shirin Izzar so sabida Rasuwar director din shirin Nura Mustapha Waye?

Lawal Ahmad (Umar Hashim) Ya Bayyana Makomar Shirin IZZAR SO Bayan Rasuwar Daraktan Shirin Nura Mustapha Waye Wanda Ya Rasu Ranar Asabar, An Tambayi Lawal Ahmad Kan Cewa Shirin Na IZZAR SO Ya Tsaya Kenan Ko Zaici Gaba. Sai Ya Bada Amsa. Inda Zaku Saurari Abin Da Yace Game Da Makomar Shirin.

Anaci Gaba Da Ta’aziyya Tare Da Jimamin Rashin Babban Darakta Na KannyWood Da Kuma Shirin Nan Mai Farin Jini IZZAR SO. Nura Mustapha Waye, Da Allah Ya Karbi Kwanansa Ranar Asabar Biyu Ga Watan Bakwai, Shekara Dubu Biyu Da Ashirin Da Biyu.

Karanta: Kaico Rayuwa Kenan Yadda Rasuwar Nura Mustapha waye Director Izzar Ta Girgiza Jaruman Izzar So

Jarumai Da Wandama Ba Jarumai Ba Sunci Gaba Da Mika Ta’aziyyar So Ga Iyalai Da Kuma Abokan Aikin Mamacin. Bayan Rasuwar Na Daraktan Shirin Ne Kuma Mutane Da Dama Suke Tunanin Ya Makomar Shirin Na IZZAR SO Zai Kasance, Inda Jarumin Shirin Ya Badaa Amsa.

Ga Sautin Muryarsa Mun Kawo MuKu Anan.

 

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please