Yadda wani barawo yakasa Saukarda Buhun Masarar da Yasata akan Wuyanshi
Tirkashi Ana Wata Ga Wata Wannan mutum da kuke gani, ‘barawo ne yaje gidan wani mutum da daddare a yankin “Binduri” dake kasar Ghana, ya saci buhun Masara cikin dare,
ya gudu, ya tafi gida sai ya gagara sauke Buhun a kansa, tun cikin dare yayi yayi amma Buhun bai sauka ba, shine barawon ya mika
kansa ga ofishin ‘yan sanda, ‘yanzu haka ana ta shela ana neman mai Masaran yazo.
Ance har yanzu Mai Buhun bai zo ba, kuma Buhun ya gagara fita ko sauka daga kan ‘barawon.
‘Yan sanda sunyi iya kokarin su don su raba kan barawon da Buhun Masaran amma abu ya gagara.
Related posts:
Ina nan ban mutu ba, kamaye ya yi tir da masu yaa arya game da 'yan Kannywood
Sabon Sarkin Kasar England Sarki Charles III ya karanci Al-Qur’ani mai girma
Innalillahi Wa’Inna”ilaihi Raji’un Wasu Yan Bindiga Sun Kashe Wani Babban Barrister A Jihar Zamfara
Atanci ga gwamna Ganduje kotu ta yanke wa su Mubarak Pikin hukuncin bulala ashirin-ashirin
One comment