YANZU YANZUN: Rungumar Da Akayiwa Mansura Isah Yaja Cece Ku Ce

Posted by

YANZU YANZUN: Rungumar Da Akayiwa Mansura Isah Yaja Cece Ku Ce

Wani Hoto Da Aka Rungume Tsohuwar Matar Sani Danja. Yajawo Cece Ku Ce A Shafukan Sada Zumunta. Hoton Dai Ta Daukeshi Tare Da Kaninta Ne,

Sai Dai Wasu Da Dama Suna Alaqanta Wannan Hoton Da Rashin Dacewa. Koma Ya Dace Bai Kamata Ta Nunawa Duniya Shi Ba.

Mamsuran. Kusan Shekaru Biyu Kenan Yanzun Da Rabuwarta Da Mijinta Kuma Uban ‘Ya ‘yanta, Wato Jarumi Sani Danja, Inda Har

READ MORE: wani Babban al’amari ya faru a shafin jaruma Nafisa Abdullahi wanda har tayi mummunan martani ga Hausawa

 

Yanzun Babu Wani Labari Na Komawarta Dakin Mijinta Sannan Kuma Mansuran Ta Shaidawa Duniya Cewa Duk Da Cewa Basu Tare Da Sani Danja.. Har Gobe Babu Wanda Ya Isah Ya Rabasu..

https://youtu.be/h5Fv3_9_VZo

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *