Yadda wani barawo yakasa Saukarda Buhun Masarar da Yasata akan Wuyanshi

Posted by

Yadda wani barawo yakasa Saukarda Buhun Masarar da Yasata akan Wuyanshi

Tirkashi Ana Wata Ga Wata Wannan mutum da kuke gani, ‘barawo ne yaje gidan wani mutum da daddare a yankin “Binduri” dake kasar Ghana, ya saci buhun Masara cikin dare,

ya gudu, ya tafi gida sai ya gagara sauke Buhun a kansa, tun cikin dare yayi yayi amma Buhun bai sauka ba, shine barawon ya mika

kansa ga ofishin ‘yan sanda, ‘yanzu haka ana ta shela ana neman mai Masaran yazo.

Ance har yanzu Mai Buhun bai zo ba, kuma Buhun ya gagara fita ko sauka daga kan ‘barawon.

‘Yan sanda sunyi iya kokarin su don su raba kan barawon da Buhun Masaran amma abu ya gagara.

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *