Wata bidiyo da Ummi Alaqa ta wallafa a dandalin TikTok shine ake tunanin yasa aka canja ta daga shirin Alaqa, wanda har aka maye wajan ta da jaruma Maryam Yahaya.
Yawancin jaruman sukan wallafa bidiyoyin da zasu janyo musu cece-kuce a dandalin TikTok, inda suke bayyana cikin shigar da bata dace ba suna tikar rawa.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga bidiyon data janyo aka canja Ummi Alaqa daga cikin shirin na Alaqa.
https://youtu.be/0ONypEEGvqM