Yadda Wata Tsaleliyar Budurwa Ta Koma Islamiyya Bayan Tafiyar ASUU Yajin Aiki, Noor Ta Shawarci Yan Matan Jami’a Su Koma Islamiyya Domin Samun Tsira Ranar Gobe

Posted by

Yadda Wata Tsaleliyar Budurwa Ta Koma Islamiyya Bayan Tafiyar ASUU Yajin Aiki, Noor Ta Shawarci Yan Matan Jami’a Su Koma Islamiyya Domin Samun Tsira Ranar Gobe

Wani rahoto da muke samu yanzu yanzu Daga : Dan Jarida Abdul Journalist Na Cewa.

Wata kyakkyawar budurwa, takoma islamiyya bayan dogon yajin aikin da ASUU Ta Tsunduma.

Rahoton Wanda Aka Wallafa A Shafin Sada Zumuntar Facebook Na Cewa Budurwar Ta Shawarci Yan Mata Da Sukoma Islamiyya Suma.

Shafin Daily Trust Hausa Ya Ruwaito Cewa. Daga Dan Jarida Abdul Journalist Ya.

Yadda wata tsaleliyar budurwa ta koma islamiyya bayan tafiyar ASUU yajin aiki.

Budurwar mai suna Noor ta shawarci yan matan jami’a su koma islamiyya domin samun tsira ranar gobe.

Tabbas Wannan Kyakkyawar Budurwa Ta Samu Kyakkyawan Yabo Daga Mutane Da Yawa A Shafukan Sada Zumunta.

Bisa Wannan Kyakkyawar Shawarar Da Ta Bayar Ga Yan Uwanta Dalibai Wadanda Ke Jiran Dawowar Cigaba Da Karatu

Allah ya karawa Annabi Daraja ❤

Daga : Dan Jarida Abdul Journalist

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *