LABARAI

Yadda wata Tsohuwa Yar kimanin shekara 60 dake Tikar rawa a tiktok ta gargadi wasu matasa kan su fita daga sabgar ta


Yadda wata Tsohuwa Yar kimanin shekara 60 dake Tikar rawa a tiktok ta gargadi wasu matasa kan su fita daga sabgar ta kamar yanda shafin hausablog suka ruwaito

Tsohuwa Yar kimanin shekara 60 dake Tikar rawa a tiktok ta gargadi wasu matasa kan su fita daga sabgar ta

Wata mata wacce take da abin mamaki acikin tiktok tayiwa wasu matasa jan kunne sakamakon yadda suka daka mata ido kuma suke fadar wasu bakaken maganganu akan ta wanda ta cire tsoro ta fito tanaja musu kunne tare da cewa indai basu fita daga sabgar taba zata zagewu domin batason zagi amma lallai zasu sakata tayi zagi

Matar da duk tiktok babu wata mace Sa’arta da takeyi tiktok a zahiri dai babu ana ganin yadda take rawa kala kala tana da abin mamaki sosai wanda wasu dama sunsan cewa macen bahaushe bazata taba yin irin wannan ba indai takai wannan shekaru shikkenan girma yazo

Matar ta bayyana cewa ita ba bahaushiya nace tace ita beyerabiya ce saboda haka bayajin kunyar rawa a ko ina taga dama tikar rawarta zatayi saboda haka mutane su daina zagi ta kan tana rawa domin abin ya riga ya zame mata jiki

 

 

Wannan matar ta bawa wasu daga cikin yan tiktok haushi domin yadda take shiga hurumin daba nataba domin tiktok ta kasance na yara ne ba manyaba amma wannan mata tabi ta saje kai kace itama yarinya ce yar shekara ashirin da biyar bayan kuma tsohuwa ce yar shekara sittin

Allah dai ya kyauta yanzu ace har anyi lalacewar da za’a dinga samun mata masu yawan shekaru suna wannan abin lallai duniya tazo karshe

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please