Yakamata Kasan Wannan In Kana Daga Cikin Wada Suka nemi tallafin RRR

Posted by

Wata Mahimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Cike Tallafin Dubu 30,000 Na RRR Basu Samuba

Assalam Alaikum Barka da zuwa Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Har kullim muna kara tunar daku kada Ku Manta Kuci Gaba da Ziyartar wannan shafi namu domin Ziyartar da Kuke ke kara bamu Karfin Gwuwa

Hakika Tsarin Rapid Respond Register (RRR) Wannan Tsarin A Farko Ya Fara da Bada Naira 5000 Sannan Bayan Anyi Testing sai Kuma aka cigaba da Bada Naira Dubu talatin

Haka akayi Basau Daya ba Ba Biyu ba

Da yawan Mutane na Tambayar Mine Dalilin Da Yasa har yanzu Basu Samu ba Bawani Abin Mamaki Bane Domin kaman Yadda Mukayi Bayani A Baya Munce Dalilin da yasa Wasu basu samu ba shine Saka makon matsala da suka samu a Bada Information Dinsu wasu kuma An Dawo da Bayanansu Ba Tare da sun saniba

Amman Wasu kuma rashin hakuri ke damunsu zaka samu mutum Yayi Register a Third amman sai Kaci Yana Cewa Miyasa Har yanzu ba’a Biya shiba hakika Abunda Akafi Bukata Mutum Ya Gane shine Yana da kyau Mutum Ya Gane anan Bin Tsarinne Step By Step Dan Haka Yana Dakyau Mutane subi Dukkanin Wannan Abubuwan a Tsinake hakika kowa zai samu

Kugane Wani Abu Hakuri shike maganin Komai sannan Mubi abun step by step kamar yadda suma Haka suke bi Dan Haka Kowa Yayi Kokarin Kai zuciyarsa Nesa Insha Allah Zai Samu Dukkamin Abunda ake bukata

Allah yasa mudace

2 comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *