Yanzu Yanzu Darakta Abubakar S Shehu Yayi Hatsarin Mota a Garin Jos. Innalillahi Wainna ilaihirrajiun
Abubakar S Shehu Yana daya daga cikin manyan jarumai kuma masu bada umurni a Masana’antar Kannywood, Allah Ya jarabci fitaccen Darakta a Masana’antar Kannywood da hatsarin mota a jiya asabar a garin jos, Sai dai Allah ya Kawo abin da sauki
Sani liliya ya rera, Suka Fitar da wakoki, Sambisa wanda mawaki, and Yana daya daga cikin manyan masu jagorantar kampanin 3Sp TV
Shafin Kannywood Celebs’ kafar sadarwa on Facebook sune suka wallafa labarin Hatsarin da jarumin yayi a jiya asabar a garin jos Muna masa Addu’a Allah ya bashi lafiaye gaba
Cikakken rahoton anan Karanta
Related posts:
Ali Nuhu Da Maishanku Sunyi Nadamar yin Wadannan Fina Finai A Rayuwarsu
Tirkashi Zancen Deborah Ya Dawo Sabo Mahaifiyarta Ta Fadi Boyayyen Sirri
Atiku da Bola Tinubu addu'ar samun shugabancin Najeriya Sheikh Ahmad Sulaiman Yayiwa
Bidiyon Ummi Rahab a Tiktok bayan tayi aure ,ko mijinta ya kyaleta tayi tiktok?