Yanzu Yanzun: Ali Nuhu Yayi Allah Ya isa ga Wanda Yayi Masa Sharri Cewa Yayiwa Mawaki Abubakar Sani Butulci…

Posted by

Yanzu Yanzun Muka Samu Labarin Cewa Jarumi Kuma Sarki A Masana’antar Kannywood Wato Sarki Ali Nuhu Yayi Allah Ya isa ga Wanda Yayi Masa Sharri Cewa Yayiwa Mawaki Abubakar Sani Butulci. Kamar Yanda Shafin ArewaTimes Dakuma Tashar YouTube Din Tsakar Gida Suka Ruwaito

Shafin Na Arewatimes A Rubutun Nasu Sunce Fitaccen jarumi a Masana’antar Kannywood Ali Nuhu yayi Allah ya isa ga wadan da suke cewa yayiwa mawaki Abubakar sani butulci kuma ya manta dashi duk da cewa ya bada gudumuwa ta musamman a kampanin sa

Gabidiyo Da Tashar Tsakar Gida Suka Saki Anan Qasa Saiku Kallah Mu gode

 

Source:Arewatimes.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *