KANNYWOOD

Kalli Bidiyon Yadda Alan Waka Da Dady Abale Suka Fara Gudanar Da Kamfen Dinsu A Jihar Kano

kamar yadda kuka sani a kwanan wata magana ta fito wadda ake bayyana cewar Jarumin Kannywood Dady Abale ya Fito Dan takarar dan majalissar a kumbotso shi Kuma mawaki Alan Waka Dan majalissar Nasara a karkashin jam’iyyar ADP

yawanchi mutane sunsa Daudu Kahutu Rarara Dan jam’iyyar Apc wadda a wannan zaben Kawai Dan takarar shugaban Kasa yakeyi a jam’iyyar Apc a Sauran mukamai kwa yayi shinkafa da wake

Inda a Kano Dan takarar gwamna yake bin sha’aban sharada wadda har gasa ya Saka domin samun kyauta ga Dukka yayi abun yabawa a hawa kan Wakar a kafar TikTok ko YouTube

Inda a yau kuma aka ga mawaki Daudu Kahutu Rarara Yana Taya sha’aban sharada kamfen Harda yaron Sa Abale da yake Neman takarar dan majalissar kumbutso kamar yadda zakuga bidiyan anan Kasa

Mutanen Da Dama Sun Halirchi wajen taron inda rarara yake bayyana Duk Wadda zai zabi Yan takarar tasa da ya Daga hannusa sama da fatan Allah zaba yankin shugabani na gari

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please