Advertisement

Gaskiya Bazamu Yarda Da Wannan Iskancin Ba Anfusata Malam Yayi Kaca Kaca Da Kannywood Akan wannan Video

Posted by

Gaskiya Bazamu Yarda Da Wannan Iskancin Ba Anfusata Malam Yayi Kaca Kaca Da Kannywood Akan wannan Video

Advertisement

Malamai sukan suke masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood da cewar tana bada gudunmawa wajan lalata tarbiya,

saidai tabbas irin wannan bidiyon daya bayyana ba abu bane maikyan gani domin kuwa hakan yasake bayyana cewar wasu daga cikin Kannywood suna lalata tarbiya.

Domin anan wata jaruma ce inda take kwance a gefen ruwa ana daukan wani shiri inda wani daga cikin ma’aikatan

Advertisement

yake danna mata ciki ana dauka a bidiyo wanda hakan ba koyarwar addinin musulunci bane.

Ga video

https://youtu.be/0A51iYZWaZk?t=29

Advertisement

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *