LABARAI

Yanzu Yanzun Rarara Yabar Jam’iyar Apc ya Koma ADP a Matakin Jahar Kano

 

Yanzun nan Mukasamu Bidiyon Dauda Kahutu Rarara Dakanshi A wajen bikin Qaddamardashi Dan Jam’iyar PDP a jihar kano inda ya tabbatarda cewar yabar tafiyar

gwamnan Jihar Dr Abdullahi Umar Ganduje Kadimul Islam Yakoma Tafiyar Dan Takarar Gwamnan Jihar a Jam’iyar Pdp wato Sharada Ga bidiyon dai saiku kallah Da idanuwanku

Sannan Kuma Ga dukkan alama Mawaki Rarara ya shirya barin jam’iyyar APC zuwa wata jam’iyyar akan rashin samun karbuwa a tafiyar Tinubu

Sanin kowane, a farko-farkon tafiyar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Alhaji Bola Ahmad Tinubu, mawaki Rarara ya fito da shiri na musamman akan wannan tafiya. Inda har ya shirya masa waka tare da fitowa da wata gasa a shafukan Tiktok, Facebook, Instagram da sauran su.

Mawakin ya fito da gasar cewa, mutun zai iya cin kyautar mota ko waya kirar iPhone 13 Pro Max idan har ya hada hoton sa da kuma Tinubu ya rera wannan waka kamar yadda ya dace, kuma matasa sama da dubu 12 ne su ka shiga wannan gasa wadda har yanzu babu wani labari.

Sai dai wani bincike ya tabbatar da cewa mawakin bai samu sallama mai kyau bace daga wajen wanda ya yi wa wakar, wato dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Alhaji Bola Ahmad Tinubu shi yasa ya kasa cika alkawarin da ya yi.

Kuma tuni mawakin ya fara shirye-shiryen barin jam’iyyar APC zuwa wata jam’iyya.

S-bin Abdallah Sokoto

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please