Wata sabuwar Rigima Rarara ma yaudari ne shiyasa Bana magana Dashi- inji Sani Danja

Posted by

Rarara ma yaudari ne shiyasa Bana magana Dashi/ Jarumin kannywood Sani Danja

Sani Danja da fitaccen jarumine masana’antar shirya fina-finai kuma yana daukar nauyin shiri wanda a yanzu yana daga na gaba gaba daga cikin masu kudin masana’antar kannywood

Ya baiya cewa abinda yasa baya maga da mawaki rarara shine rararan mayaudari ne ya yaudareni sosai shi yasa bana magana dashi duk da a masana’anta daya muke aiki tare dashi amma ba karamin mayaudari bane

A baya munso mu kulla alaƙa dashi sai dai kuma ta ayinmu na siyasa saiya banbanta inda Ni dan kwankwasiya ne shi kuma baya son
kwankwasiya ya baiya cewa shifa bazai yadda ayi amfani dashiba aje anayin maula a gurin yan siyasa ba saboda shi ba karamin jarumi bane nima da yan kuda dena cewar jarumin sani Musa Danja

https://youtu.be/5WB1pBeXEzU

Yace rarara yakanyi amfani da yan kungiyar kannywooda a wajen yan siyasa domin biyawa kansa wata bukata yakan jasu a jikine domin yana amfana dasu koda a baya bayan nan anji mawakin da wata sabuwar kungiya wai ita 13/13 kuma kusan duk yan kannywood suna ciki amma banda Sani Danja

Sai dai ana ganin ai shima rarara yana wahaltawa yan film din inda ana yawan ganinsa yana raba musu motoci na hawa mafiyawanci yanzu shine wanda yake basu kudi da kuma motoci

Sai dai Sani Danja yace tun kafin mawaki rarara ya fara samun kuɗi yake rike kudade masu yawan gaske ya baiya shifa ba sa’an rarara bane duba da shika na karamin kufine da shiba kuma yace bafa zai taba aiki daawakin ba

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *