Yadda wani barawo yakasa Saukarda Buhun Masarar da Yasata akan Wuyanshi
Tirkashi Ana Wata Ga Wata Wannan mutum da kuke gani, ‘barawo ne yaje gidan wani mutum da daddare a yankin “Binduri” dake kasar Ghana, ya saci buhun Masara cikin dare,
ya gudu, ya tafi gida sai ya gagara sauke Buhun a kansa, tun cikin dare yayi yayi amma Buhun bai sauka ba, shine barawon ya mika
kansa ga ofishin ‘yan sanda, ‘yanzu haka ana ta shela ana neman mai Masaran yazo.
Ance har yanzu Mai Buhun bai zo ba, kuma Buhun ya gagara fita ko sauka daga kan ‘barawon.
‘Yan sanda sunyi iya kokarin su don su raba kan barawon da Buhun Masaran amma abu ya gagara.
Related posts:
Kalli Photunan Kayataccen Gidan Da Aka Kawata Shi Da Zinare Mallakar Marigayi Attajiri Alhaji Mai De...
Anyi Artabu Tsakanin Jami'an Tsaro Da Ƴan Ta'adar Daji A Yankin Shinfiɗa Ta Ƙaramar Hukumar Jibia A ...
Abundant Sukeyi Tare and Rahama Sadau Ta Kuma Barota
Tabbas 'an Kannywood sunyi masa kara bidiyon yadda shagalin bikin Lukman na shirin LABARINA ya kasan...
One comment