KANNYWOODLABARAI

cikin wata iriyar shiga taja hankalin mutane Jaruma Rahama Sadau

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood da kuma Nollywood Rahama Sadau ta bayyana a cikin wani fefen bidiyo a cikin shiga ta irin mutanen kudu, kamar yadda majiyar mu ta zakulo muku bidiyon,mun lura ta dauke

Mutane da dama sun kalubalanci jarumar duba da yanayin shigar datayi duk da ba’a garin Hausawa akayi bidiyon ba. Bayan wanda ya kai jarumar harta fara taka rawa a finafinan kudun Uzee Usman ya wallafa bidiyon a shafin sa na Tik

Amma Abunda Mutane Sukafi Fadi Shine Bai Kamata Ace Tana Bahaushiya Ba Tana Irin Wannan Shigar Mai Matukar Munika Ta Sabawa Al’adar Malam Bahaushe.

Akan bidiyon haka dai mutane mabanbanta sukaci gaba da bayyana ra’ayoyin su.

Bama kwan mu saida zakara, ku gyara zama domin ganewa idon ku bidiyon, Kunsan Daman Mu

A duk inda kuke, mungode! Kada ku manta kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su a duk inda kuke!

 

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please