KANNYWOOD
Kalli Yadda Mahaifiyar Safara’u Ta Rungumeta Tsabar Farincin Sun Jima Basugamuba
Assalama Alaikum Barkammu Da Warhaka Sannunmu Da Sake Saduwa Daku Awani Sabin Shirin a shafin KuryaLoaded
Ficacciyar Mawakiya Safara’u Kwana Casa’in tarungume Mahaifiyarta Tsabar Farincin Sun Jima Basugamuba.
Mungano hakanne awata wallafa Datayi ahafinta na tiktok inda Suka Rungume itada Mahaifiyar ta ta Suna masu Farinciki Kan sunjima Basu gamuba.
Mahaifiyar ta ta tanuna Farinciki sosai hartana wani furuci Kan cewa Yar hatafita tsayi Masha Allah tasamata Albarka sosai.
Related posts:
Inamatuqar Son Sake Komawa Gidan Tsohon Mijina Sani Danja Inji Tsohuwar Matarshi Mansurah Isah
Wataa Sabuwar Rigima Ta Barke Tsakanin Malam Ali Kwana Casain Na Rayya Inda Sukayi Ta Kundumawa Juna...
Barkada sallah daga gidan sarki Ali Nuhu da Angon ummi rahab Lilin Baba
Alhamdulillah Ansaka Ranar Auren Hamisu Breaker Tareda Matarda Zai aura
One Comment