Wata sabuwa ankama wani wanda yake amfani da sunan Adam a zango yana lalata da Mata
Majiyarmu tasamu labarin aka mama wani matashi wanda ya shafe sama da shekara goma yana amfani da sunan jarumi Adam a zango yana lalata da mata da sunan zai sakasu acikin film.
Wannan matashi dai dubunsa tacikane awani hotel a garin kaduna yayinda yake tareda wata budurwa wanda itama ya yaudareta da sunan cewar zai hadata da jarumi Adam a zango.
Wannan dai bashi bane karo na farko da ake samun bata gari suna yiwa jaruman masanaāantar Kannywood irin wannan abun ba domin kuwa akwai jarumai irinsu,
Aisha Najamu izzar so, Minal Ahmad, khadija yobe, Ummi Rahab dadai sauransu da wasu mutane sukai amfani da sunansu wajan yaudarar alumma.
Ga video
Related posts:
Rikicin Kannywod Sarki Ali Nuhu ya shiga rigimar tsakanin Nafisat Abdullahi da sarkin waka
Tabbas akwai Ęanshin gaskiya a maganar Safara'u, da ta ce kaso saba'in na mata suna Éaukan tsiraicin...
Wanan Bidiyon Nuna Tsaraicin Da Maryam Babban Yaro Ta Fitar Ya Fusata Masoyanta
Lilin Baba and Yayan Ummi Rahab, Bayan Auren sa da Ummi Rahab