Bidiyon Ali Nuhu Yakai Danshi Ahmad Manchester United Wajen Ball

Posted by

Ali Nuhu Tareda Dan’sa Ahmad Ali Nuhu A Kasar Manchester United Kuma A Cikin Filin Wasan Su Na Football Sun Dauki Hotuna Kuma Tareda Wasu Manyan Kofina.

 

Sarki Ali Nuhu Tareda Dan’sa Mai Suna Ahmad Ali Nuhu a Kasar Manchester United Lokacin da Akai Wani Wasa Tareda Dan’sa Mai Suna Ahmad Ali Nuhu.

Achan garin na Manchester da sukaje, Ali Nuhu ya Samawa Dansa Ahmad Kungiyar Kwallon Kafa.

Babu Shakka Jarumi Ali Nuhu Ya Baiwa Dan’sa Gudun Mawa Hannu Bibbiyu Akan Cikar Burin Sa Na Zama Babban Dan Wasan Kwallon Kafa Na Duniyya.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na” Zuwan Ali Nuhu Kasar Waje Tareda Dan’sa Mai Suna Ahmad Ali Nuhu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *