KANNYWOOD
Wannan Shine Bidiyon data sanya aka canja Ummi Alaqa daga shirin Alaqa aka maye wajan da jaruma Maryam Yahaya
Wata bidiyo da Ummi Alaqa ta wallafa a dandalin TikTok shine ake tunanin yasa aka canja ta daga shirin Alaqa, wanda har aka maye wajan ta da jaruma Maryam Yahaya.
Yawancin jaruman sukan wallafa bidiyoyin da zasu janyo musu cece-kuce a dandalin TikTok, inda suke bayyana cikin shigar da bata dace ba suna tikar rawa.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga bidiyon data janyo aka canja Ummi Alaqa daga cikin shirin na Alaqa.
Related posts:
Tohfa Wata Sabuwa Tsohuwar Soyayya Ta Motsa Tsakanin Umar Da Maryam
Kalli Yadda Cikin Asiri Ummi Rahab Ta Bayyana Tana Dauke Da Ciki Harna Tsohon Watanni Biyu Kalli Bid...
Wannan Bidiyon Rawar Fatima Ali Nuhu Yabarmata Baya Da Qura
Jaruma Mariya Dadin Kowa ta lashe Gasar sarauniyar kyau Ta Yan Matan kannywood